Manyan Jarumai Mata Guda 10 Da Tauraruwar Su Take Haskawa A Masana’antar Kannywood Daga Shekarar 2016 Zuwa 2017
Mr Amanagurus
September 07, 2017
Kamar yadda muka fada a baya, wannan zubin jadawali ya yi nazari ne na musamman ta hanyar duba da rawar da kowace jarumi ya taka a finafinan...