Rahama sadau ta amsa gayyatar da wasu jaruman Hollywood; akon da Jeta amata sukayi mata don su yi wani wasan kwaikwayo mai taken "The American King" wanda zasu shirya shi a wasu birane na kasar Amurka , Senegal South Africa da Nigeria. Idan baku mance ba a kwanakin baya ne kungiyar masu tace fina-finai MOPPAN ta kori Rahama sadau daga kannywood bayan wani hoton video na waka tare da classiq inda ta nuna wasu dabi'u da basu dace da kundin tsarin kannywood ba. A yanzu haka dai rahama sadau din tana birnin Los angeles don gudanar da wannan film din wanda za'a dauka a watan December mai zuwa. |
Like us on Facebook
Saturday, 29 October 2016
Hotunan Rahama Sadau Tare Da Akon A Los Angeles
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
';
(function() {
var dsq = document.createElement('script'); dsq.type = 'text/javascript'; dsq.async = true;
dsq.src = '//' + disqus_shortname + '.disqus.com/embed.js';
(document.getElementsByTagName('head')[0] || document.getElementsByTagName('body')[0]).appendChild(dsq);
})();
No comments:
Post a Comment