[Music ] Download Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Album.
Saukar DaSababbin Wakokin Nazifi Asnanic,Kowa Yasha Kida Album. Ku saukar gami da sauraron sababbin wakokin fitaccen mawakin finan finan Hausa nan da Siyasa a Nigeria wato Nazifi Asnanic masu suna "Kowa Yasha Kida".Sudai wadan nan wakoki ya yisune ga shahararrun mutanen da suka tallafa masa a rayuwa, musamman na daga sarakuna da masu sarauta da kuma 'yan Siyasa.
Wakokin sun bugu kwarai da gaske sunyi dadi sosai tare da bada cikakkiyar ma'ana gami da isar da sako zuwa ga ma' abota ji da kuma Sauraro.
1= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 1.
2= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 2.
3= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 3.
4= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 4.
5= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 5.
6= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Song 6.
7= Nazifi Asnanic Kowa Yasha Kida Album 7.
Enjoy
No comments:
Post a Comment