Kamar Yanda Muka Riga MuKa Sani A Computer Ne Mutum Kan Iya Samun Damar Da Zai Iya Dawo Da Wani Abu Daya Goge Bisa Ganganci Ko Kuskure; Ta Hanyar Amfani Da Wani Software Mai Suna Recicle Bin,
Shi Wannan Software Din Shine Zaka Iya Samu Tare Da Iya Dawo Da Komai NaKa Bayan Ka Gogeshi A Cikin Computer DinKa, Batare Da Wani Tirjiya Ko TaKaddama Ba..
Kamar Yanda Yake A Fayyace Idan Kaga Mutum Ya Goge Wani File, Waka Hoto Ko Bidiyo, Ya Gogeshine Bisa Wani Dalili, Inma Ya GaJi Da Ji Ko Ganinsa, Ko Kuma Dai Ya Goge Ne Domin Ya Sami Wani Gurbin Da YaKe Da Bukatar Yasanya Wani File Din.
Ganin Cewa A Computer Ne Kawai Ake HaKa, Sai Ake Zaton Hakan Bazaiyiwu Ba A Cikin Wayar Andriod ... Amma Sam Abun Ba HaKa Yake Ba,
Wannan Dama Masu Wayoyin Andriod Ma Kan Iya Samun Shin .. Waton Kenan Daga Yanzun Kenan Ko Ka Kuskure Ka Goge Wani HotonKa Da KakeJi Dashi Ko Wata WaKa, Ko Kuma Video Bisa KusKure Ko GangancI To ZaKa Iya Dawowa Dashi Cikin Ruwan Sanyi Da Kwanciyar HanKali.
Ya Abun Yake ??
Kawai Ka Downloads Na Wannan Application Din Mai Suna
Dupmster.Apk
Da Zarar Kayi Downloads Tare Da Install Dinsa Cikin Andriod DinKa Toh Shikenan DuK Lokacin Daka Delete Din Wani File (Hoto, Vidoe Ko WaKoki) Kana Shiga Nan ZaKa Ganshi, SaiKayi Restore Dinsa Ya Dawo Kan WayarKa,
Sai Kuma Hanya Ta Biyu Itace Hanyar Amfani Da Es EXplore
Ita Wannan Hanyar Tafi Sauki Sosai WaJen Dawo Da Wani HotonKa Videos Ko Kuma Wakoki DaKa Gogeshi Bisa KusKure Ko Ganganci
Ba Tare Da Wani Bata Lokaci Ba ... Dole Ya Kasance Shi Abun Da Kake Da BuKatar Gogewa Da Kuma Niyyar Dawo Dashi Koda Gaba, Dolene Ya Kasance Ka Gogeshi Ta Cikin Es Explorer,
Ma,a Na Idan Zaka Goge Hotone Ko Video, Dole SaiKa Bude Explorer DinKa ZaKa Goge Shi File Din Ta Ciki
Da FarKo Ka Bude Es Explore DinKa, Inkuma BaKa Dashi SaiKa Downloads Daganan Es File Exlpore.apk
Bayan Ka Bude SaiKa Dannan GefenKa Na Hagu Akwai Waje A Akasa Recycle Bin, Sai Kumai Dashi On,
Da Zarar Kayi Haka To Duk Lokacin DaKa Goge File (WaKa,Bidiyo,Ko Hoto) ZaiJe Ya Aje Kansa A WaJen
Yanda Akeyi Wajen Dawo Da Abun daKa Goge,..
Kawai Ka Bude Es Explore DinKa ,SaiKa Taba Saman Gefen Hannun Hagu, Sai Ka Zabi Recycle Bin, Kana Shiga Zakaga Duk Wani Files DaKa Gogeshi, Idan Zaka Dawo Dashi SaiKa Danne Kan File Din .. Hoto Ko Video Din, Da Zarar Ka Danne Saika Zabi Restore, Kanayin Haka Kai Tsaye Zai Dawoma Da File DinKa Cikin Folder Din Da Dama Ka Goge File Din
Da Fatan An Fahimta.
No comments:
Post a Comment