Harsashe Na Nuni Da Cewa Yanzun Sabbin Wayoyin Andriod Sukan Zone A Matsayin Wadanda Ba,a Cire Battery Dinsu Da GaraJe,
ZaKaga Kodama Za,a Cire Batir Dinsu Sai An Kwance Wasu Yan Kananan Notoci Kafin Ka Sami Damar Cire Batir Dinsu,
Hakan Kan Iya Jawo Mata Matsala Musanman Ma A Lokacin Data Maqale, Abun Nufi Shine, Wani Lokaci ZaKaga Kana Bude Wani Application Ko Kuma Kana Kan Yin Aiki A Cikin Wayar TaKa Sai Wayar Ta MaQale, Idan Wayar Wacce Ake Cire Batir Ne, Toh Da Dama Dama, Amma Kuma Idan Ya Kasance Ba,a Iya Cire Batir Din Wayar, Kila Sai KaJe Wajen Mai Gyara Ya Kwance Notoci Sannan Kuma Ya Cire Batir Din In Anyi Sa,a Ta Dawo Normal.
Wannan Wata Dama Ce Da Ka Kabi Yayin Da Wayar TaKa Wacce Ba,a Cire Batir Dinta Ta Maqale Cikin SauKi
Me Zakayi Yayin Da WayarKa Ta Maqale ??
Yayin Da WayarKa Ta Maqale, KarKa Tada HankalinKa, KarKuma Ka Ta Tattaba Madannan Ta,
Abunyi Shine .. Lokaci Guda Kuma A Tare Ka Danne Volume Key Na Sama Wato (+) Kenan, Sai Kuma Ka Danne Wajen Kunna Wayar, Wato Switch Key Kamar Yanda YaKe Anan
Daganan Inta Nunama Wani Abu SaiKa Shiga Reboot ...

mungode sannu da kokari
ReplyDeleteDAGA
MAVINLOADED