Airtel Sun Sake Fitar Da Wani Tsari Mafi Rahusa Dabasu Taba Fitarwa Ba, Wannan Tsarin Kuwa Shine, Zaka Ninka KudinKa Zuwa Sau X20
Yadda Tsarin Yake Idan Kasa Naira Dari Ka Siya Tsarin Zasu BaKa
Airtel Call: #918 Loacal Call Kuma Waton Kudin Kiran Any NetworK Shikuma Zasu Baka #325 Family And Friends Kuma Zasu BaKa #200 Data Kuma Zasu BaKa 135 MB Sai Kuma Social MB Zasu BaKa 12MB
Duk A Naira 100 Kacal,
Idan Kuma Kayi Na Naira Dari Biyu Zasu BaKa #500 Na Kiran Kowane NetworK SaiKuma #1, 500 Nayin Brawsing
Shi Kuma Akan Naira Dari Biyu Kacal
Tsarukan Suna Da Yawa Ya Kuma Danganta Daga Kudin Da Kasa Kuma Ka Shiga Tsarin
Domin Shiga Tsarin Saika Danna Wadannan Numbobin Bayan Kasa Kudin Cikin WatarKa
1, Idan Na #100 Ne SaiKa Danna *241*100#
2, Idan Na #200 Ne SaiKa Danna *241*200#
3, Idan Na #300 Ne SaiKa Danna *241*300#
4, Idan Na #500 Ne SaiKa Danna *241*500#
5, Idan Na #1, 000 Ne SaiKa Danna *241*1000#
Sai Dai Wannan Tsarin Ba Kowane SIM Din Airtel Ne Kinyi Ba, Sai Dai SIM Din Dasu Za6a Da Suyi,
Taya Zan Iya Gane SIM Dina Zai Sami Wannan Garabasar?
Ka Danna *241*100# Waton Katabbatar BaKasa Kudinba Tukunna, Idan Sun Nunama Insufficient Credit, To HaKan Na Nuni Da Cewa Da Zarar Kasa Kudi Toh SIM DinKa Zaiyi
Idan Kuma Su Nunama
"Dear Custumer, you can get 6 times bonus by recharging using *555* PIN#. Get 600 % bonus Now"
To Wannan SIM Din Bazaiyi Ba SaiKa Jaraba A Wani
Kwana Nawa Ne Kudin Da Data Suke Expire??
Data Da Call Bonus Din Yakan Dauki Tsahon Kwanaki Talatin Kafin Yayi Expire, Valid For 300 Days.
A Wane Wayane Tsarin Ke Aiki,??
Yana Amfani A Kowane Irin Waya Ba Wani Tangarda
Yazanyi Na Duba Bonus Dina Da Data Bayan Na Siya??
Ka Danna *123*123# Zasu Nuna Maka Data DinKa Da Kuma Sauran KudinKa
Dafatan An Fahimta
Kuyi comment da tambayoyinku
so very nice
ReplyDelete