Maryam Yahaya Wacce Akafi Sani Da Mansoor Ta Firgita Kowa Da Wasu Sabbin Hotunan ta Data Saki A Jiya Wanda Hakan Yazo Daidai Da Ranar Birthday Dinta.
Kukalli wannan video kugani
Wannan Jarumar Dai Anyi Ittufakin Cewa Itace Jarumar Da Zata Kwace Kambum Taurari Na Wannan Shekara Don Ganin Yadda Take Taka Muhimmiyar Rawa A Duk Ayyukanta Shafin HausaTop Yana Taya Wannan Jaruma Murnar Zagayowar Ranar Haiwuwarta.
•kukalli wannan ma zaiburgeku
Kukalli wannan video kugani
Kukallin wannan
•kukalli wannan ma zaiburgeku
No comments:
Post a Comment