Wellcome to Arewabuzz No:1 networking arena

Like us on Facebook

Saturday, 1 July 2017

MUSIC: Umar M ShareeF Best Of Tsintuwa Album 2017


Album Din Tsintuwa album Ne Da Aka Dade Ana Jiran Isowar Sa. Wasu Har Sun Fara Tunanin Anya Mayakin Baya Dandana Musu Romo Bane Kawai A Baki Ya Hanasu Dadin. Ganin Cewa Anata Zaizo Zaizo Kuma Shiru.
Kwanaki Kadan Kenan Da Suka Wuce Mawakin Ya Fiyar Da Sanarwa Saka Album Din Nasa A Shafin Sa Na Instagram ..
Wani Abun Karin Armashima Shine A Lokacin Da Mawakin Ya Fitar Da Sanarwar Saken Album Din Nasa Sai Ya Giyar Da Harda Gyaran Wani Album Din Ma ... Wato KUYI HAKURI
Yanzun Dai Ga Masu Bukatar Album Din Sai Ku Garzaya Izuwa Kasuwa Domin Samun Naku ...
Kafin Haka Ga Wannan Wakar Wato
"BEST OF TSINTUWA KU FARA DA ITA"

Download here

Kukalli Wannan ma zaiburge Ku


No comments:

Post a Comment

'; (function() { var dsq = document.createElement('script'); dsq.type = 'text/javascript'; dsq.async = true; dsq.src = '//' + disqus_shortname + '.disqus.com/embed.js'; (document.getElementsByTagName('head')[0] || document.getElementsByTagName('body')[0]).appendChild(dsq); })();