©pressloaded.com
Bissimillahi Rahamani Raheem Jama’a Assalamu Alaiku Barkan Ku Da Warhaka Nine Naku Admin Na Pressloaded.com Ke muku Lale Marhabin Da Wani Sabon Video Da Wani Bawan Allah Ke Kwai Kwayar “Shugaban Saka General Baba Buhari .A Gaskiya Idan Ka Tsaya Ka Nutsu Ka Kalli Wannan Video comedy, Zaka Gasgata Eh Lallai Wannan Bawan Allah Yayi Siga Da “President Muhammadu Buhari”.
Wata Kilama Idan Baka San Su Ba Kagansu Su Biyu Suna Tafiya Kila Zaka Iya Cewa, Dane Da Babansa Domin A Fuska Sunyi Kama Da Juna Sosai,
kuma A Cikin Wannan Video Comedy Zakaga Yadda Yake Furucin Magana Tamkar “Baba Buhari” Ne Ke Magana.
Ga Dai Video Dinan Dai Sai Ku Kallah Kusha Mamaki:-
Download video now
No comments:
Post a Comment