To fa ana wata ga wata shin kowaye makaryacin a cikin wannan Sabin shirin oho inda dai gashi film din ya had a jarumai masu zafi maza da mata.
Jaruman dai sun had a kamar haka
Sadik Sani Sadik
Sulaiman Bosho
Musa Mai Sana’a
Daushe
Ga Kuma Hafsat Idiris Wato Barauniya.
A gaskiya dai film dinnan za asha dariya sosai irin wayannan jaruman haka kawai kuyi maza Ku dakkoshi.
No comments:
Post a Comment